Salamu alaikum yan Uwa yau INA Tafe muku da Yadda Zaku siya mb na Airtel akan farashi mai sauki gasunan de Sunan 100MB ₦100.5DAYS 200MB ₦200.25DAYS 1.5GB. ₦300. 25DAYS. GAkuma na sub Na dari1

*948# Sai kayi Reply da lamba ¹ shikenan MTN ETISALAT GLO SUNA NAN TAFEEE PLZ SHARE TO FRIENDS