Kuskuren da mayakan saman Najeriya
inda suka jefa wa 'yan gudun hijira
bamabamai da suka kyautata zaton 'yan
Boko Haram ya haddasa hasarar rayuka
da dama.     Rahottani daga
Nigeria sunce mutane fiyeda 50 suka
rasa ransu a sanadin wani kuskuren da
rundunar sojan sama ta kasar tayi, ta
saki bama-bammai akan fararen hula
dake cikin wani sansanin ‘yan gudun
hijira, yayinda take farautan mayakan
Boko Haram a jihar Borno.
Daga cikin wadanda abin ya shafa, ko
bayan mazauna sansanin, harda
ma’aikatan bada agaji na kungiyoyi
irinsu Doctors Without Borders, Red
Cross da sauransu.
Yayinda shugaban Nigeria,
Muhammadu Buhari ke bayyana juyayi
kan wannan al’amnari, a can Bornon
kanta, rundunar soja ta yiwa manema
labarai magan gameda abin da ya faru:

Labels:

Post a Comment

Author Name

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.